fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Bidiyo: Iyaye sun kashe dansu saboda rashin ji

Wasu iyaye sun kashe dan autansu saboda rashin jinsa da yayi yawa.

 

Jama’ar unguwar su yaron ne dai suka fara nemansa bayan kwana 2 basu ganshi ba inda da bincike yayi tsanani, iyayen suka amsa cewa sune suka kasheshi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *