fbpx
Monday, November 29
Shadow

Bidiyo: Jama’ar Maiduguri sun wa shugaba Buhari ehon bama so

Wasu jama’a a jihar Borno sun yiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari Ehon bama so a yayin da ya kai ziyarar jaje ga iyalan wadanda hare-haren Boko Haram suka yi sanadin  Rasa Rayukansu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shugaba Buhari bayan dawowa daga kasar Ethiopia, ya zarce jihar Borno inda yawa jama’ar jihar Jaje.

Boko Haram ta kai hari garin Auno inda ta kashe mutane kimanin 30, kamar yanda Rahotanni suka bayyana.

An ji jama’a a wani bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta suna wa tawagar Motocin na shugaban kasa Ihun bama so,Bama Yi.

Kali bidiyon a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *