fbpx
Monday, October 25
Shadow

Bidiyo: jirgin sama ya sauke ‘yan Bindiga 10 sun kai hari kauyen Katsina

Mutanen garin Gulbi a jihar Katsina sun yi zargin jirgi me saukar Angulu ya kai ‘yan Bindiga 10 da suka kaiwa garinsu hari.

 

Daya daga cikin shaidu ya bayyana yanda lamarin ya faru a kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *