fbpx
Monday, May 10
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda aka dakatar da wasan Premium League aka baiwa Fofana damar Shan ruwa bayan ya kai Azumi

An dakatar da wasan da aka buga tsakanin Leicester City da Crystal Palace aka baiwa dan dasan Leicester City, Wesley Fofana damar Shan ruwa bayan ya kai Azumi.

 

Bayan hakan, dan wasan ya shiga shafukan sada zumunta inda ya yiwa Kungiyar Godiya.

 

Ya bayyana cewa hakan ne ke karawa gasar Armashi, kuma ya godeya Gasar ta Premier league.

 

Tun kamin fara wasan ne dai aka yi alkawari dashi cewa idan lokacin shan ruwa yayi, za’a bashi damar ya sha.

 

Kuma an ci gaba da buga wasan dashi har aka tashi.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *