fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda Budurwa ta kunyata Saurayinta a bainar jama’a bayan kamashi da kanwarta, ta kwace waya, takalmi da sauran kayan data sai masa

Wata budurwa ta fallawa Saurayinta Mari ta kuma kwace takalmi da bel da wayar hannu data sai masa.

 

Ta mai wannan rashin mutunci ne bayan kamashi da kanwarta suna soyayya a bainar jama’a.

 

Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *