fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda wasu suka shiga yasar Rijiya suka mutu, wanda suka shiga dauko su ma sun mutu

Lamarin ya farune bayan da matasan 2 suka shiga dan yashe Rijiyar, sun shiga da Injin Janareta.

 

Saidai hayakinsa ne ake tsammanin ya sarke musu numfashi suka mutu. Lamarin yasa wasu suka shiga dan cetosu amma suma sai suka mutu.

 

Daga baya dai mutane 4 ne suka mutu a cikin rijiyar amma duk an tsamosu. Lamarin ya farune a karamar hukumar Aniocha dake jihar Delta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *