fbpx
Monday, November 29
Shadow

Bidiyo: Ni ba Musulmi bane, Sunana Nathaniel>>Matashin da yayi yunkurin tada Bam a cocin Kaduna

Matashinnan da yayi yunkurin data bam a cocin Living Faith dake Kaduna, Nathaniel Samuel a hirar da yayi da manema labarai,ya karyata jita-jitar da ake watsawa cewa wai shi Musulminine.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A wani bidiyo daya watsu sosai a shafukan sada zumunta, An ji Matashin yana bayyana cewa shi ba musulmi bane kuma ba sunanshi Muhammad ba, Sunanshi Nathaniel kuma ma ya so ya zama Fasto.

Ga bidiyon a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *