fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Bidiyo: Pogba ya kawar da Kwalbar giya da aka aje masa a gabansa

Tauraron dan Kwallon kasar Faransa, Paul Pogba ya kawar da Kwalbar giya ta Heineken daga gabansa da aka jiye masa yayin ganawa da manema labarai.

 

A jiya, Cristiano Ronaldo ya yi irin haka inda ya kawar da kwalbar Kamfanin Coca-cola wanda hakan ya jawa kamfanin Asarar Biliyan 4.

 

Paul Pogba dai Musulmi ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *