fbpx
Monday, November 29
Shadow

Bidiyo: Shugaba Buhari ya isa wajan taron kaddamar da sabbin jiragen sama 3 daya siyowa sojojin sama

Shugaban kasa, muhammadu Buhari ya isa filin Taro na Eagle Square inda zai kaddamar da sabbin jirage 3 masu saujar Angulu da gwamnati ta siyowa sojin sama danaganin matsalar tsaro.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hadimin shugaba Buhari kan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinshi na sada zumunta inda ya kara da cewa jiragen sama 22 aka siyowa sojojin saman a karkashin mulkin shugaba Buhari.

Khma akwai karin guda 17 da za’a kawo nan gaba.

Kallo bidiyon isar shugaban wajan Taron:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *