fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Bidiyo: Shugaba Buhari ya sauka a jihar Borno inda zai yi ziyarar jaje kan harin Boko Haram

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka a jihar Borno inda zai yi ziyarar gani da ido da jajantawa jama’ar jihar kan harin Boko Haram da yayi sanadiyyar rasa Rayuka a jihar.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hadimin shugaban kasa ta fannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ne ya wallafa wannan bidiyon na kasa inda aka ga shugaban yayin da gwamnan jihar ta Borno, Babagana Umara Zulum ya tarbeshi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *