fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Bidiyo: Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta gina gida inda tace yayi kyau kamar a kasar waje

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta gina katafaren gida na Alfarma.

 

Teema ta saka Bidiyon gidan nata a shafinta na sada zumunta inda tace yayi kyau kamar a kasar waje.

Ta kuma godewa Allah bisa wannan ni’ima da ya mata inda tawa masu zaune a gidajen haya addu’ar Allah ya hore musu, su yi na kansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *