fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Bidiyo: Wani mutum yayi kashin kulli 97 na hodar Iblis da ya hadiya

An kama wani mutum, Chibogu Ernest Obiora a filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Legas da Hodar Iblis Dauri 97.

 

Bayan kamashi yayi kashinta inda aka kiyasta darajarta ta kai Naira Miyan 360. Kakakin Hukumar, Femi Babafemi ya tabbatar da kamen inda yace an kama mutumin ne yana shirin hawa jirgin zuwa kasar Ethiopia.

 

Yace an kamashine ranar 25 ga watan Afrilu kuma kwayar ta kai nauyin Kilogram 1.55.

 

 

Obiora was subsequently put under observation during which he has so far excreted 97 wraps of substances that tested positive to cocaine with a total weight of 1.55kilogramme and a street value of N360million,” the statement reads.

 

“He was arrested at about 1:16pm on Sunday 25th April, 2021 during the inward clearance of Ethiopian Airline. He had arrived Lagos on board the airline from Entebbe, Uganda via Addis-Ababa, Ethiopia,”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *