fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Bidiyo: Wasu mata sun lakadawa wani mutum dukan tsiya saboda ƙoƙarin yin lalata da wata yarinya a cikin motar bas

Wani mutum ya sha dan banzan duka bayan yayi ƙoƙarin yin lalata da wata yarinya ‘yar makaranta da ta zauna kusa da shi a cikin motar kasuwa.

Kafofin labarai na kasar Ghana sun ruwaito cewa mutumin ya zauna kusa da yarinyar ‘yar shekara 16 a cikin’ motar bas kuma yayi kokarin ta kowace hanya domin ya sumbaceta

Yayin da yake kokarin shiga jikin yarinyar, wasu mata biyu sun tsayar da tafiya tare da lakadawa mutumin duka.

A cikin bidiyon mutumin yayi ta rokon matan suyi masa afuwa, amma matan sun ci gaba da dukansa.

Kalli bidiyon a ƙasa ……………

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *