fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Bidiyo: ‘Yan Najeriya sun tursasa Asibiti ya karbi marar Lafiya bayan da yace ba zai karbeshi ba

Wani bawan Allah da aka yi hadari dashi aka kaishi Asibitin gwamnati a Abuja, Asibitin ya ki karbarsa.

 

Saidai jama’an gari sun rufe kofar Asibitin inda suka tursasa Dole aka karbi Marar Lafiyar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *