fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Bidiyo: Yanda aka kama wasu hausa a Saudiyya suna lambon ciwon karya dan a Basu sadaka

Wannan bidiyon ya watsu sosai a shafukan sasa zumunta dake cike da abin takaici kuma ya dauki hankulan mutane sosai inda jama’a da yawa suka yi Allah wadai dashi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Bidiyon ya nuna wata yarinyane da aka nade mata hannaye kamar bata da lafiya inda suke neman bara.

Wani bawan Allah ya zo inda ya tayar da ita ya warware kata hannayen nata.

Daga can baya an ji wata tana mata magana da Hausa inda tace mata idan kika yadda ya warwarw miki hannu…

Kalli bidiyon a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *