fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Bidiyo: Yanda aka yi gobara a kasuwar jami’ar jihar Kaduna, KASU

A daren jiyane aka yi gobara a kasuwar jami’ar jihar Kaduna,  KASU inda wasu masu shaguna a kasuwar suka tafka Asara.

 

Vanguard ta ruwaito cewa wutar ta tashine bayan dawo da wutar lantarki. Saidai babu cikakken bayani kan gobarar.

 

Wasu da suka shaida lamarin sun dora hotuna da bidiyon yanda Lamarin ya faru.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *