fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Bidiyo:Allah Sarki Kalli yanda Wani yaro Almajiri ke Turanci

Wannan hoton bidiyon wani Almajirine da aka ji yana Turanci a yayin da wata baiwar Allah zata bashi sadaka, da yawa dai sun yaba da wannan Almajiri inda suka ce da ya samu kulawar sakawa A makaranta, ba karamin Haziki za’a yi ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kalli Bidiyon yaron a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *