fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Bidiyo:An samu Gobara a fadar shugaban kasa a daren jiya

An samu tashin Gobara a fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari dake Abuja a darwn jiya wanda hakan ya saka mazauna fadar cikin Zullumi.

 

Gobarar ta fara ne da misalin karfe 4 na da yammacin jiya a yayin da ‘yan kwanakwana ke kokarin kasheta.

 

Wani da ya shaida lamarin yace jami’an tsaro na hana mutane daukar gobarar da wayoyinsu amma shi ya dauki kadan daga ciki.

 

Babu dai tabbacin abinda ya haddasa Gobarar amma ‘yan kwanakwana sun rika shiga da fita cikin fadar.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *