fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bidiyon da Yahudawan Isra’ila suka Kashe mahaifin wani yaro a Gaza yana kuka, yana bin gawar ya dauki Hankula

Wannan yaron ya dauki hankula bayan da aka ga jama’a dauke da gawar mahaifinsa da aka kashe a zirin gaza, yaron ya rika kwacewa yana kuka, yana bin gawar mahaifin nasa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *