fbpx
Friday, April 23
Shadow

Bidiyon daliban jami’a na baiwa hamata Iska saboda Budurwa

Wasu daliban jami’a kenan da bidiyonsu ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka gansu suna fada da Juna.

 

Rahotanni sun bayyana cewa sun yi fadanne saboda budurwa. Lamarin ya faru a jami’ar KNUST dake kasar Ghana.

 

A baya, hutudole.com ya ruwaito muku yanda, Wani Fasto ya rika zama akan mutane yana tusa da sunan Karama

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *