fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Bidiyon Gwamnan Ogun na gyarawa masu rubuta masa jawabi rubutun da suka masa ya jawo cece-kuce

Gwamnan Jihar Ogun Dapo Abiodun ya bayyana a cikin wani Bidiyo yana gyarawa masu kula da rubuta masa jawabi wani rubutu da suka masa.

 

Gwamnan na gwajin karanta Rubutunne inda ya rika gano kurakurai a ciki. Wasu dai sun bayyana cewa hakan ba komai bane. Amma wasu sun ce kamata yayi ace ba tare da karanto wata takarda ba gwamnan yawa jama’arsa jawabi.

 

Wasu kuwa sun ce bai ma kamata Bidiyon ya bayyana ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *