fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bidiyon harin da Aka kai Ibarapa jihar Oyo inda aka kashe mutane 20: A garinne dai aka kori Fulani aka kona musu muhalli a kwanakin baya

Harin da aka kai Igangan dake karamar hukumar Ibarapa ta jihar Oyo kenan wanda aka dorawa Fulani alhakin Faruwarsa.

 

An kashe mutane sama da 20 a harin, kamar yanda Rahotanni suka nunar.

 

A baya dai an kaiwa Fulani hari aka kona muhallansu a yankin.

https://www.facebook.com/watch/?v=1459935904356598

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *