fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Bidiyon Kisan wulakanci da jami’an tsaro sukawa wani shugaban ‘yan Bindiga a Naija

Jami’an ‘yansanda a jihar Naija sun kashe wani gawurtaccen dan Bindihga, Muhammad Garba.

 

An kasheshi ne a yau, 30 ga watan Maris sa misalin karfe 3 na yamma.

 

Wata Majiyar tsaro ta bayyanawa Hutudole cewa, yana daga cikin maau ta’asa a kan hanyar Tegina zuwa Zingeru.

Saboda Munin Bidiyon bamu saka shi anan kai tsaye ba amma ga wanda ke son kalla yana iya Duba link din kasa.

https://jmp.sh/7kiTMAN

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *