fbpx
Friday, January 21
Shadow

Bidiyon kwallon da Jadon Sancho ya ciwa Manchester United

Tauraron dan kwallon Manchester United,  Jadon Sancho ya ci kwallonsa ta 2 a kungiyar Manchester United tun bayan komawarsa kungiyar daga Borussia Dortmund.

 

Ya ci kwallonsa ta biyunne a wasan da suka buga da Chelsea da yammacin jiya.

Saidai Chelsea ta farke kwallon ta hannun Jorginho da bugun daga kai sai me tsaron raga.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *