fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Bidiyon mahaukaciyar guguwa da ta daidaita kasar Amurka, da dama sun mutu

Mahaukaciyar guguwa me hade da ruwa  sama ta daidaita kasar Amurka.

 

Ruwan ya malale yankuna da dama a kasar ta Amurka inda aka ga mutane a cikin ababen hawa sun makale.

 

Wasu kuma an zaro su ba rai, mutane 8 ne Rahotanni suka bayyana cewa sun rasa rayukansu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *