fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Bidiyon malaman Islamiya na dukan daliba ya jawo cece-kuce

Wani bidiyon malaman Islamiya na dukan Daliba a jihar Kwara ya jawo cece-kuce sosai.

 

Bidiyon ya rika yawo a shafukan sada zumunta inda aka ga malaman sun taru suna dukan dalibar ba ji ba gani.

 

Kalli bidiyon a kasa:

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *