fbpx
Monday, November 29
Shadow

Bidiyon matashi na ta rusa kuka bayan budurwarsa ta rabu dashi ya jawo cece-kuce

Wani matashi na shan Allah wadai saboda kukan da aka ga yana rusawa bayan da budurwarsa ta rabu dashi.

 

Bidiyon yayi ta watsuwa a shafukan sada zumunta inda akai tawa matashin tsiya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *