fbpx
Friday, April 23
Shadow

Bidiyon matashiya dake karatun jama’a na aikin Karfi

Wata Matashiya ta dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta bayan ganinta tana aikin Karfi.

 

Saidai wasu sun rika kokwanton anya hotunan nata da gaskene kuwa? Wasu kuwa tuni suka fara tallafa mata da kudi, kamar yanda hutudole.com ya gani.

 

A baya, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Wani Fasto ya rika bugawa wata gurguwa sanda da sunan yana son warkar da ita.

 

Jin yanda wasu ke tantama akan ba da gaske aikin take ba, ya saka matashiyar ta dauki hoton bidiyon ta yayin da take aikin. Ta watsa Bidiyon a shafinta na sada zumunta inda tace ga wanda suke kokwanton hotunan farko.

 

To say I’m happy is an understatement, once again, I’m thankful and greatful for all the love, supports, concerns and affection shown towards me since my previous post. God bless y’all ♥️ and 💡.
To those doubting my previous tweet..here you go. @volqx @_AsiwajuLerry @kusssman

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *