fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Bidiyon wajan da aka yi cinikin bayi a Najeriya

Wajan da aka rika cinikin bayi na Badagry Salave Route kenan dake Jihar Legas.

 

Yayi aiki ne tsakanin karni na 16 zuwa 18 da suka gabata, akan dauki bayi da aka gama cinikinsu zuwa kasashen Turai.

 

Masu Tarihi sun bayyana cewa, akwai wata rijiya a wajan, wadda idan mutum ya sha ruwanta, yana manta duk wani abu da ya faru a rayuwarsa.

 

Watakila ana amfani da wannan rijiya ne dan shayar da bayi ruwanta, ta yanda ba zasu yaki uwayen gidan su ba, ko kuma su bijirewa umarninsu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *