fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Bidiyon wanda suka yi Zanga-Zanga goyon bayan shugaba Buhari a yau, Suna neman a biyasu Dubu 1 da aka musu Alkawari

Bayan masu Zanga-Zangar June 12, an samu masu Zanga-Zangar goyon bayan Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a Abuja.

 

Saidai ta bayyana cewa, Dubu 1 aka musu alkawarin basu wajan yin wannan Zanga-Zangar amma ba a kai ga biyansu ba ma, kamar yanda Roots TV ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *