fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bidiyon Wani Yaro da aka baiwa kayan Sallah:Irin Farin cikin da yake yasa wasu zubar da Hawaye

Wannan wani yaro ne da Wata kungiya me tallafawa Mabukata a kasar Pakistan ta baiwa Tallafin kayan Sallah.

 

Yaron ya rika murna, wadda ta dauki hankulan mutane da yawa, Malamai na jawo hankalin Mabukata da tallafawa marasa shi, Musamman Marayu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *