fbpx
Monday, October 25
Shadow

Bidiyon wasu Yarbawa na baiwa Hausawa da Fulani wa’adin kwanaki 30 su fice musu daga jiha

Wasu matasan Yarbawa a jihar Oyo da suka rufe fuskokinsu, sun baiwa Hausawa da Fulani wa’adin kwanaki 30 su fice musu daga jiha.

 

Sun bayyana cewa idan basu fita ba, zasu dauki matakin da ba za’a ji dadinsa ba.

Kalli Bidiyon a kasa:

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *