fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Bidiyon ‘yan Biyu da suka auri mata daya sunce suna zaune lafiya

Wasu ‘yan Biyu da suka auri mata data a kasar Rwanda sun bayyana cewa auna zaune lafiya da juna.

 

Matar me suna Marie Josiane ta bayyana cewa babu kishi ko kiyayya a tsakaninsu duk da yake cewa suna aurenta su biyu.

 

Tace ana musu surutu amma sun toshe kunnuwansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *