fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Bidiyon yanda aka kama ‘yansanda a kasar Africa ta kudu sun yi sata

Rikicin da ya barke a kasar Africa ta kudu bayan da aka kama Tsohon shugaban kasar, Jacob Zuma na kara daukar hankula.

 

Magoya bayan Zuma suna fasa manyan shaguna da daukar kayan ciki, a wasu lokuta ma sukan bankawa shagunan wuta.

 

Mutane sama da 70 ne suka mutu, inda aka kama wasu 1000. A wannan Bidiyon da zaku gani a kasa, Wasu ‘yansanda ne aka kama sun kwaso Ganima daga wasu shaguna.

Wannan shine masu iya magana ke cewa me dokar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *