fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Bidiyon yanda aka yi rikici tsakanin masu bautar gunki da Musulmai a jihar Osun

Masu addinin gargajiya a jihar Osun da aka zarga da kashe musulmai a madallaci sun yi magana.

 

Sun ce a yayin da suke wucewa ta wajan masallacin, musulman ne suka fara tsokanarsu da fada, hadda bugun daya daga cikinsu.

Hakan yasa suma suka mayar da martani. An dai kashe mutum 1 da jikkata 12 a lamarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *