fbpx
Monday, November 29
Shadow

Bidiyon yanda Dalibi ya lakadawa malamarsa duka

An kama wani dalibi a jami’ar Jihar Ilorin da ya lakadawa malamarsa dukan kawo wuka.

 

A Bidiyon da ya watsu a shafukan sada zumunta, an ga dalibin na gudu ana binshi inda a karshe aka kamashi.

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *