fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Bidiyon yanda diyar Atiku ta fashe da kuka bayan da aka shirya mata bikin murnnar zagayowar ranar haihuwarta na ban mamaki

Diyar tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Hauwa Uwaisu Atiku ta bayyana tana kuka saboda yanda aka shirya mata bikin Zagayowar Ranar Haihuwarta na musamman.

 

Ta bayyana a shafinta na sada zumunta cewa ita bata faye yin murnar wannan rana ba amma da ta ga yanda aka shirya mata ita ba zato sannan kuka ta ji cewa hadda Mijinta a cikin Shirin ta ji dadi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *