fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Bidiyon yanda hare-haren Boko Haram suka kasance a Borno

Da yammacin jiyane aka samu hare-haren Boko Haram a Birnin Maiduguri na jihar Borno inda suka harba makamai cikin garin da suka kashe mutane akalla 10.

 

Saidai sojojin Najeriya sun dakile harin.

 

Wasu daga cikin Bidiyon lamarin sun bayyana a shafukan sada zumunya kamar haka.

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


Γ—
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *