Wasu matasa a jihar Kogi sun tasa wasu dake zanga-zangar cewa Dole shugaba Buhari ya sauka daga mulki a gaba onda suka zanesu.
An ga masu zanga-zangar dauke da kwalaye masu Rubutun Buhari Must Go. Sannan suka rubuta hakan a bago. Saidai matasa sun ce musu jihar Kogi ta Buhari ce inda suka ce su goge abinda suka rubuta sannan suka zanesu.
U can not leave ur state and come to ours and protest, BUHARI MUST GO
Kogi state resident💪 pic.twitter.com/94yF6bA9vJ
— Bulama Muh'd Bukar (@BMB1_Official) April 5, 2021
The two anti-Buhari men stormed the area with placards with inscriptions that read ”Buhari Must Go”. They also used paint to write the same on a wall in the environment,
They were however intercepted by some youths in the area who told them that Kogi state is for Buhari and that such a protest is not welcomed. They used whips to flog the men as they ordered them to clean the anti-Buhari declaration they wrote on the wall.