fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Bidiyon yanda Rikici ya barke a babban taron APC a Kano

Rikici ya barke a babban taron jam’iyyar APC a Kano da ya faru ranar Asabar.

 

An yi taron ne dan karbar dan takarar Gwamna a Jam’iyyar GNP, A.A Zaura da mukarrabansa a Unguwar Sabon Gari.

 

A yayin da kakakin majalisar jihar, Hamisu Chidari ke jawabinsa, wasu ‘yan jam’iyyar suka fara baiwa Hamata Iska.

 

Kadan ya hana taron ya tashi inda mutane suka rika gudu dan tsira da rayuwarsu amma daga baya hankula sun kwanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *