fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bidiyon yanda Sadio Mane ya ki gaisawa da Jurgen Klopp bayan sun tashi wasa da Manchester United

Tauraron dan wasan Liverpool,  Sadio Mane ya ki amincewa ya gaisa da kocinsu, Jurgen Klopp bayan nasarar da suka yi akan Manchester United da ci 4-2.

 

Nasarar ta jiya, Itace ta farko da Jurgen klopp yayi akan Man United a Old Trafford.

 

Ba’a fara wasan da Sadio Mane ba, sai bayan an je hutun Rabin Lokaci aka Sakoshi, wanda ya maye gurbin Diogo Jota.

 

Hakan ya baiwa Mutane mamaki, Saidai bayan da aka tashi wasan, Klopp ya je gaisawa da Mane amma Mane yaki yadda su gaisa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *