Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad ya wallafa Bidiyon yanda Shugaban ya sauka a Birnin Landan na kasar Ingila.
Shugaban ya sauka ne da yammacin jiya, Talata. Yaje ganin Likitansa ne wanda kuma fadar shugaban kasar tace zai dawo nan da mako na biyu a cikin watan Afrilu.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: