fbpx
Monday, October 25
Shadow

Bidiyon yanda Sojijin kasar Korea ta Arewa ke Atisaye ya dauki hankula

Sojojin kasar Korea ta Arewa sun rika Atisaye na ban mamaki a gaban shugaban kasarsu, Kim Jong un.

 

Sun fasa bulo da katsa sarka da balla katako a jikkunansu yayin wannan atisaye.

 

Shugaban kasar ya rika tafi yana murmushi da nuna jin dadin wannan abu da ya gani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *