fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Bidiyon yanda sojoji suka tsere bayan da ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne suka bude musu wuta a jihar Imo

‘Yan Bindiga da ake zargin tsageran IPOB ne sun budewa Sojojin Najeriya wuta a wani shingensu dake kan hanyar Ukworji, Owerri zuwa Onitsha a jihar Imo.

 

Lamarin ya sa Sojojin sun tsere daga wajan da suke inda ‘yan Bindigar suka Bankawa Motocinsu wuta.

 

Babu dai cikakke bayani kan ko sun kashe soja ko kuwa a’a.

 

 

 

 

It is not clear yet if any of the army personnel was shot dead.

“Soldiers in Ukworji checkpoint, along Owerri Onitsha road escaped death as they ran away on sighting the unknown gunmen who invaded the checkpoint and set all the operational vans on fire,” a witness, Chioma Kanu, stated on Twitter.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *