fbpx
Monday, September 27
Shadow

Bidiyon yanda sojojin kasar Guniea suka kama shugaban kasar bayan kifar da gwamnatinsa: Jama’a na ta murna

A ranar Lahadi ne sojojin kasar Guinea suka kifar da gwamnatin shugaban kasar, Alpah Conde inda suka kamashi.

 

Jami’in soja, Mamady Doumbouya ne ya jagoranci juyin mulkin inda kuma suka sanar da cewa sun kama sauran jami’an gwamnatin kasar.

 

A bangare guda kuma, jama’ar kasar sunhau kan tituna suna murnar kifar da gwamnatin Conde.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *