fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Bidiyon yanda sojojin Najeriya suka fatattaki Boko Haram suka kwato garin Damasak

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, sun fatattaki Boko Haram daga garin Damasak na jihar Borno.

 

A wata sanarwa ta Bidiyo da suka fitar ta shafinsu na sada zumunta, sun bayyana cewa Rahoton dake cewa Boko Haram ta mamaye Damasak ba gaskiya bane.

 

A cikin Bidiyon, An ga Kwamandan sojojin yankin, Janar SS Tilawan na bin waje-waje yana ran gadi dan dan ganin yanda lamura ke gudana.

 

Hukumar tace tana bin sako da Lungu dan ganin ta kakkabe sauran ragowar Boko Haram din da suka kai harin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *