fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Bidiyon yanda Tsageran IPOB suka lalata Motoci a gidan Gwamnan Imo

Tsageran IPOB sun lalata motocin Alfarma a gidan Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma a harin da suka kai masa.

 

Cikin Motocin da suka lalata hadda motarsa ta Rolls Royce. Saidai zuwa yanzu jami’an tsaro sun mamaye gidan dan ganin abubuwa sun dawo daidai.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *