fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Bidiyon yanda wani dake kona tutar kasar Yahudawan Isra’ila, wutar ta kama jikinsa

Wani daga cikin masu Zanga-Zangar adawa da abinda ke faruwa a Kasar Isra’ila inda takewa Falasdinawa kisan kare dangi, ya daga tutar kasar yana konawa.

 

Saidai wutar ta cinye tutar inda ta kama jikinsa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *