Bidiyon wani Fasto yana kwakkwadawa wata gurguwa Sanduna da sunan Zai warkar da ita ya dauki hankula.
An ga Faston rike da sandunan guragu yana daga su iya karfinsa yana kwadawa wata mata da sunan yana warkar da ita.
Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai inda mutane ke ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.
Service don start for my church 😂
Wike #lockdown2021 Ronaldo MTN Pulse Bundle Francis Ngannou Biden Messi Meghan Lukaku Jesus #UFC260 Chad Prophet UEFA Kenyans Bless god #sundayvibes pic.twitter.com/IiKvsIwlBw
— princess11 (Laycon's Sister) (@Prynces11) March 28, 2021