fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Bidiyon yanda wani mutum ya fadi ya mutu, yana tsaka da rawa a wajan Biki

Lamarin ya faru a yankin Andoni na jihar Rivers, inda wani dattijon yankin nasu ya fadi ya mutu, yana tsaka da rawa.

 

Lamarin ya fauki hankulan mutane sosai, musamman da bidiyon ya watsu a shafukan sada zumunta.

An ganshi yana rawa, amma daga baya ya fadi kasa, mutanen wajan sun dauka duk salon rawar ne haka, amma saidai kwasheshi aka yi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *